Yanayi yana faruwa wanda mace zata kasance tana jin zafi a lokacin da ake saduwa (jima’i) da ita. Hakan yana samuwa ne sakamakon wasu cututtuka da suke damun mace, wanda asalin su suna da asali da tarihin cuta ta dangi, ko kuma cutar dake kama mutum bisa dalilin yanayi na muhalli. Wani lokacin kuma yanayin abinci da mace take ci, suna da tushe wajen sa mace taji zafi lokacin da namiji yake kwanciya da matarsa.

Saboda haka, akwai hanyoyi daban daban, wadanda mace zata bi domin magance wannan matsalar.

Wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko
rashin sha’awa ko daukewar ni’ima.

Abubuwan bukata

– Dabino
– Garin ridi
– Garin habba
– Garin raihan

Yadda za’a hada

Za’a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya, a rinka sha
cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

Za’a ga abin mamaki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *