Ingantaccen maganin karfin mazakuta yana da matukar muhummanci ga maza, domin sautari maza kan samu matsalar biyawa iyalansu bukata sabida irin wadannan matsalar wanda a karshe ma wata matar saki zata nema kai tsaye daga wajen maigidanta sabida wannan damuwar.

Insha Allahu wannan magani da zamu bayar a kasa bama iya karin karfin mazakutar ba yana karawa mazakutarka girma, Karfin Jure jima’i, da kuma magance matsalar sanyi ko wanne iri insha Allahu.

 

Abubuwan daya kamata ka nema domin hada wannan ingancaccan maganin suke kamar haka :

– Albasa
– Tafarnuwa
– Zuma
– Citta
– Kanunfari

Idan kun samo wadannan abubuwan ga yadda zaku hada maganin.

 

Zaka dauki Albasarka mai kyau sai ka

nikata sosai ta zama ruwa, sannan sai ka kawo Tafarnuwa ita ma saika nikata amma ruwan nikan Tafarnuwar ya zama kasa dan kadan.

 

Cittakar kuma da Kanunfari sai ka daka su sosai suyi laushi.

 

Bayan ka gama da wadannan abubuwa sai ka samo kofi da cokali sai ka debi kamar cokali biyu na Albasa, cokali biyu naTafarnuwa, cokali biyu na Kanunfari da kuma cokali biyu na Citta.

Akarshe sai ka debi cokali kamar Hudu na Zuma sai ka hadasu gaba daya a kofin nan saika juya sosai sai ka shanye duka.

 

Wannan hadin maganin zakana yin sa a kullum sau biyu safe da kuma dare, insha Allahu idan ka dimanci hadawa akai-akai kana sha zaka sami biyan bukata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *