A lokuta da dama wasu matan kan samu kansu cikin yanayi ko kuma halin cowon mara wanda hakan na zama sabuwar hanyar dake daƙile musu ni’ima, har ta kai ga maigida baya jin dadin su a lokacin kwanciyar aure.

Sannan wasu matan kuma suna jin rashin kyakkyawan yanayi a jikin nasu kasancewar sun rasa kansu a bangaren kula da lafiyar su, ta jiki da kuma wuri mai daraja, ma’ana dai gaban su.

Duk lokacin da ƴa mace take jin irin waɗannan yanayin a jikin ta, to tayi himmar ganin ta kawo sauyi a yanayin ta hanyar neman kayan haɗi kamar haka :

Furen Alba-bunaj
Garin Habbatus-saudaa

Ga bayanin yadda zakiyi wannan haɗi :

Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki tace ruwan ki dunga shan ruwan, in sha Allah zaki ji maranki ta saki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *