Kamar yadda kuka sani dai a duk sati tashar Saira Movies dake kan manhajar Youtube tare da Arewa24, suna kawo muku Labarina mai dogon zango a duk sati.

A wancan satin da ya gabata tashar Saira Movies sun haskaka muku shirin Labarina season 5 episode 10, wanda a wannan satin kuma sun haskaka muku shirin Labarina season 5 episode 11.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ku kalli cikekken shirin Labarina season 5 episode 11.

Ga bidiyon a kasa domin ka kalla.

By Mismob

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *