Kamar yadda kuka sani dai shirin “Labarina” shiri ne mai dogon zango wanda yake kawatar da al’umma masu kallon sa.

Tashar “Saira Movies” da Arewa24 Tv sune suka dauki nauyin haskaka muku shirin a duk mako, wanda a yau suka haskaka muku shirin Labarina Season 5 Episode 10.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ku kalli cikekken shirin Labarina Season 5 Episode 10 na wannan makon.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

By Mismob

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *