Kamar yadda kuka sani dai shirin izzar so shiri ne mai dogon zango wanda tashar “Bakori Tv” take kawo muku a duk sati, wanda shirin yake kawatar da al’umma masu kallo.

A wannan satin tashar “Bakori Tv” sun kawo muku cigaban shirin izzar so kashi na 104, wanda a wancan satin aka tsaya a shiri na 103.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga cikekken shirin izzar so na wannan satin.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

By Mismob

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *