Mazaje da dama na fama da matsalar saurin kawowa yayin saduwa da iyalansu wanda hakan kansany su shiga hakkin abokiyar zamansu.

Akwai abubuwa ko dalilai da dama da kansa Namiji saurin kawowa yayin saduwa wanda kuma yanda muhimmanci abkiyaye su, zamuyi bayanin wadannan abubuwa a rubutu nagaba insha Allahu.

Wannan magani da zamu bayar a kasa indai anbi yadda ya dace to insha Allahh zaka dade da iyalinka kana aiki kafin ka kawo,

Abubuwan Dazaka Nema Sun Hadar Da:
Mai shafawa (Vaseline).
Man Zaitun

Yadda Za’a Hada Maganin:

Da farko zaku debi man shafawar ( Vaseline ) din kadan a dan karamar roba mai kyau, sai ku zuba man Zaitun kadan akai sai ka juya sosai ya juyi.

Zaku dinga shafawa a gabanku kintuna ashirin (20) ko Shabiyar (15) kafin kwanciyar ku. insha Allah zaka bada mamaki kuma zaka gamsar davuwar gida yadda ya kamata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *