Duk macen da take so mijinta ya zama mata bita zai-zai hankalinsa a kanta kome ya ke yi, to ta samu naman tantabaru aure da garin ridi (ta dan daka ridin) da minanas, da garin zogale sannan ta hada
kayan hadinta kamarsu maggi, kori, mai attaruhu da sauransu in kika soya miyanki yanda kike so sai ki tsaida ruwan yanda zai dafa miki sai ki kawo garin ridinki ki zuba
yayita dahuwa in har ya dahu za kiga ya fidda mai sosai a saman ruwan to daganan kuma saiki kawo naman tantabaru kisa da dakakken minanas dinki da garin zogalen ki rufe ya yita dafuwa idan ya dahu yar’uwa ki cinye tas karki ba
kowa kuma ki shanye harda romon miyar.

Sannan wannan hadin za a iya jima amare su kamar saura ‘yan kwanaki za a daura
aure, don yana rage radadi da zafin
saduwar farko na amare.

Allah ya taimka, ya ba da sa’a

Ga kuma karin wani kayan Ni’iman dakuma Matsi (Vigirna Tighting)

  1. 1. Tuffa (Apple) matsayinta a jikin ki zai
    kara miki ni’ima a jiki har kasauki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu ka ji tauri.
    .
    2. Ruwan abarba: Shi ma yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma.
    .
    3. Rake: shi ma yana karawa mace ni’ima kuma yanada amfani matuka a jiki, yanda
    yake da zakinan da ruwa to haka mace zata ringa jin ni’imarta na karuwa.
    .
    4. Aya: Shi ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da
    matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima kubar rainata hakama kunun aya
    idan yaji madarar peak.
    .
    5. Zaitun: man zaitun yana magunguna da yawa to anaso ki ringa shafashi ajikinki yana gyara fata dasaka sautsi jiki, hakama
    yanada kyauki dinga shafawa a gabanku, yana saka laushi hakama idan mai gida yana iya shafawa.
    .
    6. Bawon bagaruwa: Shi kuma wani sirri ne wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon ta na shiga kamar yanda ake shiga ruwan dumi in kin haihu.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *