Kamar Yadda wasu ke kokawa akan rashin samun ishshen ruwan Mani a tattare dasu wanda wanannan matsalar tana addabar mutane mata da kuma maza.
Don haka muka binciko muku hanaya mafi sauƙi wacce zaku magance wannan matsala Namiji koo Mace.
Da farko zaku Anemi Ayaba mai kyau kamar shida ko yadda ta samu sai Madara ta Ruwa, da kuma Zuma mai kyau.
Zaku yan yanka ayabar ko kuma ku markaɗa ta da blender sai ku zuba a kofi saiku kawo madarar ruwanku ku zuba a kai sai asaka zuma a ciki.
Ku juyashi sosai ya haɗe jikinsa sai ku dinga sha safe da dare ƙaramin kofi Insha Allahu zaku bada labari, haka kuma ba iya ruwan Mani yake ƙarawa ba zai sa ku daɗe kuna saduwa a tsakanin ku.