Idan har kasan BAKA IYA minti 10 a ma’aikata, domin gudanar da aiki Kamar yadda ya kamata, to a yau “Mismob” munzo muku da hanya daya tamkar dubu (1000) wadda zaku amfana sosai da sosai wajen tabbatar da cewa kun kawo mazaba da kuri’u masu dimbun yawa.

Sakamakon kowanne namiji yana son ya kasance gwarzo a wurin uwargida, domin fidda mata hakkin ta kamar yadda ya dace. Don haka sai kuyi amfani da wannan hadi wajen ganin kyakkyawan sakamako.

Samo Namijin goro da citta. Busar da namijin goro sai ka dake shi tare da yayan citta suyi lukwai. Sai karinka shan cokalin 1 da safe, da dare kullum har na tsawon sati biyu ba fashi, zaka kuma fara ganin aikinsa ne bayan kwana uku da fara shan insha Allahu.

Ko kuma karinka sha rabin cukali a madarar gongoni ko ta shanu sai biyu shima.

To indai matsalar rauni Alkalami da saurin inzili da dattin mara karancin sha’awa nokewar gaba, To yazo karshe insha Allah.

A sanar da wasu suma saboda Allah ingantaccen magani ne mara illa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *