Kamar yadda kuka sani dai a cikin masana’antar kannywood akwai jaruman da suka dauki tsawon shekaru masu yawa a cikin, wanda wasu tun da kuruciyar su suka shiga amma har suka tsufa suna ciki.

A wannan karon dai tashar “gaskiya24 Tv” dake kan manhajahr Youtube sun jero wasu daga cikin jaruman kannywood har guda 50, wanda suka fadi shekaru da kowanne jarumi ya shiga harkar da kuma tsawon shekarun da ya dauka a cikin ta.

Zaku iya kallon bidiyon da muka sanya muku a kasa domin kuji cikekken bayani akan wadannan jaruman guda 50, da aka fadi shekarun da suka shiga masana’antar kannywood da kuma sgekarun da suka dauke a ciki.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/4qrH9FLFzm0

By Mismob

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *