DON GYARA FARJI :
Ki nemi :
– Man tafarnuwa
– Man habba
– Miski farin
Ki kwaba su waje daya kina inserting a FARJINKI, yana kore infections, sannan yasa wajen kamshi, yayi tighting dinki ya kuma sa wajen yayi laushi da taushi.
DOMIN MAGANIN KAIKAYIN GABA :
A nemi hulba a dafa, sannan idan ya huce a zauna aciki kamar tsawon minti 30, sannan
a debi wanda aka dafa a sa tsamiya cikinsa sai ana sha.
DOMIN GYARAN NONO :
– Gero
– Alkama
– Jar masara
– Farar shinkafa
1. Sai ki gyara ki hadasu ,ki wanke a shanya su a rana su bushe sosai, sai ki soya sama sama, sannan a juye akai nika gaba daya. Sai ki dinga diban cokali daya da rabi ana sha da nono mai kyauta, zaki yi mamakin yadda zai canja.
2. Ko kuma kisami garin garin hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su,idan kin gama sai ki sami man hulban ki shafa musu, wacce xatai yaye xata rinka sha two weeks bf n after tayi yayen.