Wasu matan daga sunyi haihuwa daya zaki ga nononsu ya zube, hakan yana damun wani maigidan, Dan Haka idan kinason yin maganin wannan matsala sai ki nemi wadannan Abubuwa kamar haka :
– Habbatussauda
– Hulba
– Alkama
– Gyada
– Ridi
– Danyar shinkafa
– Busasshen karas
Duk ki ha’da ki daka su waje d’aya, kina yin amfani dashi kamar kunun Aya kisa zuma ko dan sukari kadan dan yayi dadin sha sa ki rinkayi akai-akai. Nononki zasuyi chubu-chubu sosai zasu dawo yadda kike so Insha Allah.