Wannan fa’ida da zamu kawo magani ne da yake magance matsalolin sanyin mata sannan yana karawa mace niima sannan kuma yana matse mace sosai da koma kamar budurwa.

Abubuwan da ake bukata :

– Garin Hulba
– Gabaruwa
– Ruwa

YADDA ZA’AYI SHINE:

Da farko za’a samu garin hulba chokali 1 garin bagaruwa rabin chokali sai a hada da ruwa kamar kwanan sha sai a tafasa sosai idan aka sauke yadan huce sai mace da rika tsogunno a ciki, ko kuma ta rika kama ruwa dashi safe da yamma.

Idan da dama sai ta samo auduga ta dangwalo man Habbatus saudat tayi matsi dashi.

Insha Allahu zaaga abin mamaki sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *