A lokuta da dama ma’aurata sukan samu kansu a wani yanayi wanda ke addabar su lokacin da suke jima’i da junansu. Wannan yanayi yana haifar musu da jin zafi mai matukar ciwo a cikin farjin su, ta yadda za suji gaba daya basa sha’awar ayi jima’in dasu.

Turare da sauran magungunan gargajiya suna taka muhimmiyar rawa sosai wajen bada kariya daga irin wannan zafin da ake ji a lokacin jima’i, don haka sai kuyi amfani da wannan hadi mai albarka wajen magance matsalar ku a wannan bangare.

KAYAN DA ZA’A NEMA :

– Hiltit ko
– Mustaka.

YADDA ZA’A HADA :

Zaki rika turare dashi, kina tsugunawa akai, ma’ana kina turara farjinsu dashi hayakin ya rika ratsa kofar farjinki sosai.
Sannan kuma ki rika yin Matsi da Man Sazabu ko na Albabunaj akai akai.
Insha Allahu zaki dena jin zafin. Allahu aalam..

ALLAH YASA MU DACE.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *