Magungunan girman azzakari suna da yawan gaske a fadin duniyar nan, duba da tarin ilimin da al’umma suke dashi. Mazaje basa iya biyawa iyalansu bukata a bangaren jima’i sakamakon raunin da mazakutar su keda ita, wanda hakan illa ne da barazana ga zamantakewar su.
Akwai fa’ida sosai a wurin namiji ya kasance yana karfin power domin jin dadin raya sunnah da uwargida. Amma hakan ba abu bane mai saukin aiwatarwa, sakamakon karfin da mata suke dashi lokacin jima’i.
Idan har namiji yana so ya zama jarumi a wurin matarsa, to lallai yana dakyau ya amsa sunansa na “namiji” akan abinda ya shafi rayuwa ta aure. Don haka, Shafin mismob a shirye suke domin baku ilimi cikin sirri, saboda jin dadin rayuwar ku, wajen tabbatar da kun gamsar da iyalanku.
Abubuwan da za’a nema sune kamar haka:
1. Ruwa
2. Zuma
3. Albasa
Yadda za’a hadasu shine:
Da farko zaka samu Albasa kamar guda daya sai ka bare da ka yanyanka kanana ka samu ruwa kofi daya,ka Nemo blander Ka zuba ruwan followed by albasar Ka markaɗe,sai ka juye a kofi ka kawo zuma chokali 5 ka zuba a ciki kasha da safe bayan ka karya.
Idan dai anyi wannan hadin da yardar Allah za’a samu biyan bukata.